LG 15FC2RB Manuel Du Propriétaire page 22

Masquer les pouces Voir aussi pour 15FC2RB:
Table des Matières

Publicité

Les langues disponibles

Les langues disponibles

Tafireran sakkonni (zabi)
TOP text (zabi)
Takardan amfani yana nuna launi kala hudu wats
ja, ruwan ganye ruwan kwai da shudi a kasan kal-
ban telebijin. Ruwan kwai yabi kafin shudi.
Gurbi / Jeri / zabin shafi
1. Da maballin shudi zaka iya jin gaba zuwa shafi
mabiye.
2. Yi amfani da launin ruwan kwai ka chi gaba
zuwa shafi mabiye.
3. Da maballin ruwan ganye zaka iya chingaba
zuwa shafi na gaba.
Ko kuma da zabi maballin
4. Jan maballin na bada damar kumawa baya dan
bada damar. Zoba za'a iya amfani da wannan
maballin.
E
Zaban shafi gabadaya
Haduwan SIMPLE teletext, za ka iyazaban shafi
idan ka shigar da nombobi guda uku yin amfani da
maballin NOMBOBI a TOP mode.
FASTEXT
Tafireran shafi da launi da yabi kwalban telebijin sai
ka zaba maballin dannawa da maballin launi.
Zabin shafi
E
1
Danna maballin
ka zaba karshon shafi.
2. Zaka iya zaban shafi a maballin launi.
3. Haduwan tafireran sakkonni SIMPLE, zaka iya
zaban shafi idan ka shigar da nombobi guda
uku da maballin NOMBOBI a masu FASTEXT.
4. Maballin
/
na iya amfani ka zaba shafi na
D
E
gaba.
Aikin tafireran sakkonni na masamma
G
REVEAL
Danna maballin nan ka share labarai kamar
wansan bandariya.
Danna wannan maballin kuma ka chire labarainda
ya nuna.
6
SIZE
Zaba sakkonni sama gaba biya.
Danna wannan zabi ka kara girman shafi na
sama.
10
Danna wannan maballin kuma ka kara girma
shafi .
Sake danna wanna ka koma kallan telebijin.
UPDATE
Bude hoton TV a yayin da ake jiran shafi n teletext.
Wannan alamar
gefen hagu. A lokacin da shafi n ya samu, alamar
Danna maballin nunawa dan ganin shafi n da ya
samu na teletext.
HOLD
zaka iya amfani.
D
Tsayar da shafi na aikin kansa wanda zai bada
shafi n tefi rora sakkoni da ya hada da shafi biyu.
Nombobin karkashin shafi an zai nuna a kwalban
telebijin a saman hannun hadun telebijin. Hoton
alamar tsayawa zai nuna a jikin kaskon na hannun
hagu san zai canjin da kashi.
Domin chin gaba danna maballin kuma.
MIX
Nunawar tefi reran sakonnin shafi a hoton telebijin.
Idan zaka kashe TV danna maballin kuma.
TIME
Idan kana kallan shirin TV danna maballin lokaci
a sama hunnu damma kwalban telebijin. Sake
danna domin nunawa. Danna maballin ka zaba
shafi na karkashin nomba yana nuna a kasa
kwalban telebijin. Domin rikewa da chanzawa
danna JA SO/RUWAN GANYE,
NOMBOBI.
Sake danne wanna domin fi ta daga sashennan.
D
zai nuna a saman kaskon na
zai canja zuwaga nomba shafi n.
7
F
H
/
ko maballin
D
E

Publicité

Chapitres

Table des Matières
loading

Table des Matières